Abdullahi Abubakar
7333 articles published since 28 Afi 2023
7333 articles published since 28 Afi 2023
Sanata Godswill Akpabio ya yabawa Ministan Abuja, Nyesom Wike kan ayyukan alheri da yake yi yayin da ake sukarsa saboda rushe-rushe a birnin Tarayya.
A yau Juma'a 16 ga watan Disambar 2024 sakataren gwamnatin jihar Bauchi, Ibrahim Kashim ya ajiye mukaminsa wanda nan take aka maye gurbinsa na riƙon ƙwarya.
Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya kai ziyara ta musamman a jihar Plateau inda ya gana da Gwamna Caleb Mutfwang bayan kai ziyara gidan marayu.
An daura aure tsakanin iyalan Sanata Barau Jibrin da na tsohon sarkin Bichi, Nasir Ado Bayero a masallacin Abuja inda Bola Tinubu ya ba da auren a yau Juma'a.
Tsohon dan wasan Super Eagles, Tijjani Babangida ya sake magana kan halin da matarsa ke ciki bayan hira ta musamman da kungiyar Ajax da ke kasar Netherlands.
Rigima ta barke kan shirye-shiryen birne marigayi, Oba Gabriel Adekunle na Ijesa a jihar Osun saboda zargin tatsar iyalansu makudan kudi domin birne shi.
Fitaccen basarake a Najeriya, Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi ya kai ziyara ga tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gidansa da ke jihar Katsina.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana hukuncin da gwamnoni za su fuskanta kan katsalandan da kudin kananan hukumomi inda ta ce hakan babban laifi ne a kasa.
Hadimin Sanata Godswill Akpabio mai suna Uduak Udo ya nemi yafiyar Gwamna Umo Eno kan kuskuren taya shi murnar mutuwar matarsa wacce ta rasu a watan Satumbar 2024.
Abdullahi Abubakar
Samu kari