Abdullahi Abubakar
7282 articles published since 28 Afi 2023
7282 articles published since 28 Afi 2023
Ministan matasa a Najeriya, Ayodele Olawande ya rattaba hannu kan yarjejeniya da 'Investonaire Academy' domin horas da matasa 100,000 duk shekara kan kasuwanci.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an samu fargaba a Igbeti da ke karamar hukumar Olorunsogo a jihar Oyo, bayan wani ƙaramin girgizar ƙasa da ya auku a ƙarshen mako.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya samu damar ziyartar kasuwar waya a jihar domin jajantawa game da gobarar da ta tashi a 'Farm Centre' inda ya ba da gudunmawa.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun kai hari kan wani kwamishina a jihar Imo da kuma wasu mutane guda uku da suka sha da kyar.
Tsohon gwamnan Ebonyi kuma ministan ayyuka a Najeriya, David Umahi, ya yabawa salon mulkin Shugaba Bola Tinubu da ayyukan alheri da yake yi a kasa.
Rahotanni da muke samu dazu-dazun nan sun tabbatar da cewa wasu daga cikin jaruman Kannywood ciki har da Adam A Zango sun yi hatsari a kan hanyar Kaduna zuwa Kano.
Yayin da ake bukukuwan sallah, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya daga darajar mawaki Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa) daga Ɗan Amanan Bichi zuwa Ɗan Amanan Kano
Karamin ministan tsaro, Dr. Bello Matawalle ya tura sako na musamman ga Gwamna Dauda Lawal kan shiga jam'iyyar APC inda ya ce ta masu hangen nesa ne.
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci gwamnatin tarayya ta biya diyya saboda soke bukukuwan hawan sallah na shekara biyu da suka wuce wanda ya jawo asara da yawa.
Abdullahi Abubakar
Samu kari