Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Tubabbun yan Boko Haram da suka mika wuya ga Gwamnati sun yi zanga-zanga kan cigaba da ajiyesu waje guda a wasu sansani dake birnin Maiduguri, jihar Borno.
Da yiwuwan farashin litan man fetur ya tashi daga N165 zuwa N175 yayinda farashin ex-depot zai tashi daga N159 zuwa N165, yan kasuwar mai sun bayyana Alhamis.
An cimma matsaya tsakanin kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU da Gwamnatin tarayya kan kudin alawus N22.17 billion da N30 billion kudin gyaran jami'o'i.
Amurka - Bankin Duniya ya gargadi gwamnatin Najeriya cewa yan Najeriya milyan shida na iya fadawa cikin bakin talauci sakamakon hauhawar farashin kayan abinci.
FCT Abuja - Kakakin majalisar wakilan tarayya, Mr Femi Gbajabiamila ya yi zaman sulhu tsakanin kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU da Gwamnatin tarayya
Jos, Plateay - Shugaban hukumar yaki da safara da ta'amuni da muggan kwayoyi NDLEA, Buba Marwa, ya ce babu unguwar da ta tsira daga matsalar yan kwaya a Najeriy
Mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa na mata ta kasar Iran ta lashi takobin kai hukumar kwallon kasar Jordan bisa tuhumarta da sukayi na cewa namiji ce..
A ranar 29 ga Disamba, 2020, Russell Alexander, ya yi mamakin yadda aka fara tura masa kudi £110,000 (N60.7 million), cikin asusun bankinsa. Ba tare da bata.
Enugu - Wata budurwa yar Najeriya, Chiwetalu Charity, wacce aka yankewa kafa ta bayyana cewa samari basu shawa'ar jerawa da ita saboda halin da ta samu kanta.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari