Christina Milan ta sanya hotunanta
Tsohuwar mawakiyar nan yar shekara 34 Christiana Milian, ta bayyana abunda take dashi da dadewa alokacin da taje wani waje da ake cema Grueling Hike a Runyon Canyon a Los Angeles.
Ta sanya Kaya matsatsu kuma kanana, kuma an ganta tana motsa jiki tare da wani abokin takararta mai suna Dom, wanda kuma shi sirikin tane.
Christina ta dai Sanya matsatsun kananan Kaya kalar ruwan hoda wanda suke hade tare da rigar mama itama matsatsiya, sannan kuma tasa wasu kananan kaya a saman su suma matsatsune amman kalar baki, wanda kayan suka matse jikinta a inda suran jikinta ya bayyana sosai.
Daman mutane suna rade-radin cewar ta samu aikin nuna baya.
Kuma dai atakaita magana, tanada kyawun kallo!
Kalli hotunanta.
Asali: Legit.ng