Hotunan bikin murnar cika Najeriya shekaru 59 da samun yancin kai a Aso Villa
A yau ne aka yi bikin murnar cikan Najeriya shekaru hamsin da tara da samun yancin kai daga hannun kasar Birtaniya, a fadar shugaban kasa dake Aso Villa, birnin tarayya Abuja.
Daga cikin wadanda suka halarci wannan bikin sune shugaban kasa, Muhammadu Buhari; mataimakinsa, Yemi Osinbajo; shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan; da kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila.
Hakazalika akwai shugaban Alkalan Najeriya, Muhammad Tanko CJN; babban hafsan sojin Najeriya, Janar AB Olonisakin; babban hafsan sojin sama, Abubakar Sadique, da tsohon shugaban kasa, Yakubu Gowon.

Asali: Facebook

Asali: Twitter

Asali: Facebook

Asali: Facebook
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng