
Hukumar yan sandan NAjeriya







Rahoton da muke samu daga jihar Imo na bayyana yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka hallaka jami'an hukumar NSCDC 3 da kuma fararen hula a jihar da ke Kudu.

Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Nasarawa ta hana jama'a gudanar da kowani nau'i na zanga-zanga a fadin jihar a kokarinta na hana karya doka da oda.

Bayan kammala zabuka a Najeriya, wasu 'yan bindiga sun hallaka wasu jami'an 'yan sandan da ke bakin aikinsu a jihar Enugu da ke Kudu maso Gabas a Najeriya.

Rundunar yan sandan jihar Sakktwato ta bayyana cewa ta damƙe mutane masu laufu daban-daban lokacin zaɓen gwamna da mambobin majalisar dokokin jiha da aka gama.

Zababben ‘dan majalisar Gbako ya sha da kyar ne a sakamakon harin da aka kai masa a Gyado a Benuwai. A makon da ya gabata aka yi zaben jihohi, Dajoh ya ci zabe.

Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Gombe, Nasiru Nono, ya riga mu gidan gaskiya sakamakon mummnan hadarin mota daya ritsa da shi a babban hanyar Abuja-Keffi
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari