Hajjin bana: Hukumar NAHCON ta hana kamfanoni 54 jigilar mahajjata

Hajjin bana: Hukumar NAHCON ta hana kamfanoni 54 jigilar mahajjata

Babbar hukumar nan dake kula da jin dadin mahajjata tare da kula da mahajjatan watau National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON) a turance ta fitar da wani sakamakon tantancewa da suka yi wa kamfanonin jigilar mahajjatan shekarar bana.

Sakamakon dai na tantancewar da ya fito ya amince da kamfanoni tis'in sannan kuma ya yi fatali da wasu kamfanonin akalla hamsin da hudu duk dai game da jigilar mahajjatan.

Hajjin bana: Hukumar NAHCON ta hana kamfanoni 54 jigilar mahajjata
Hajjin bana: Hukumar NAHCON ta hana kamfanoni 54 jigilar mahajjata

KU KARANTA: Masarautar Saudiyya ta sake kashe 'yan Najeriya 2

A wani labarin kuma, Kimanin watanni hudu kacal bayan mahukunta a kasar Saudiyya sun kashe wani dan Najeriya bisa laifin yin fataucin miyagun kwayoyi zuwa kasar su, yanzu ma kasar ta sake kashe wasu karin mutane biyu bisa irin laifin.

Mun samu dai cewa yanzu haka cikin wasu 'yan Najeriyar da ke daure a kasar su kimanin mutam sha biyar ya duri ruwa suna jiran na su hukuncin musamman ma ganin yadda 'yan uwan nasu suna kare.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

Asali: Legit.ng

Online view pixel