Lokutan ban sha’awa daga taron karban lefen yar gwamnan jihar Kano

Lokutan ban sha’awa daga taron karban lefen yar gwamnan jihar Kano

A baya Legit.ng ta kawo maku rahoto akan yadda yar gwamnan jihar Kano, Fatima Ganduje da angonta, Abiola suka yi bikin cikarsu shekara daya da fara soyayya inda ya bukaci ta zamo sarauniyarsa na har abada.

A yayinda masoyan biyu ke kokarin ganin sun raya sunnar ma’aikin Allah, kwanan nan akayi taron karban lefe. An gudanar da wannan biki ne daidai da al’adan arewa inda aka kai gaisuwan aure.

Iyalai da abokan arziki daga dangin ango wato dan gwamnan jihar Oyo sun kai kayan lefen Fatima na gani na fada a yayinda suka kai gaisuwa ga surukan nasu.

An kai kayan lefen ne a ranar 20 ga watan Janairu.

KU KARANTA KUMA: Kannywood: Mafi akasarin Hausawa munafukai ne - Inji Nafisa Abdullahi

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng