Jihar Zamfara
An samu asarar rayukan mutum hudu bayan wata bakuwar cuta barke a jihar Zamfara. Cutar ta kama mutane da dama yayin da ake ci gaba da gudanar da bincike.
Tsagerun ƴan bindiga sun kai hari kauyen Bilbis, sun kashe mazauna garin da dama da suka haɗa da maza, mata da kananan yara, sn yi masu jana'iza yau Jumu'a.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun aikata sabon ta'addanci a jihar Zamfara bayan sum hallaka mutum takwas tare da sace manajan banki a wasu hare-hare.
Kungiyar NSCF ta yi martani kan masu neman EFCC ta cigaba da binciken tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle bisa zargin karkatar da naira biliyan 70.
Kungiyar matasan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara sun caccaki masu zanga-zangar neman ganin EFCC ta binciki Bello Matawalle.
Rahotanni sun nuna cewa 'yan bindiga sun yi wa jami'an tsaron jihar Zamfara kwanton bauna a karamar hukumar Maradun. Sun hallaka jami'ai guda uku.
'Yan bindiga sun saki bidiyon mutanen da suka yi garkuwa da su a Zamfara da kewaye, ciki har da wani Alhaji Buhari wanda ya ce shi ne Shamakin Sarkin Zamfara.
Bayan dawowa Majalisar Dattawa da aka sabunta a yau Talata 30 ga watan Afrilu, wasu sanatoci sun ba hammata iska kan yadda tsarin wurin zama ya ke.
Sarkin Kwatarkwashi a jihar Zamfara, Abubakar Ahmed Umar ya bayyana cewa 'yan ƙasashen ketare da kuma ma'adinai a Arewacin Najeriya ne silar matsaar tsaro.
Jihar Zamfara
Samu kari