Jihar Zamfara
An ruwaito cewa akalla fararen hula 3 ne suka mutu a wani hari da 'yan bindiga suka kai kauyen Tsafe da ke jihar Zamfara, yayin da suka yi artabu da sojoji.
'Yan bindiga masu gaba da juna sun yi mummunan artabu a jihar Zamfara Fadan ya jawo an hallaka shugabanni biyu da mayaka 12 a karamar hukumar Tsafe.
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da dakatar da kwamandan hukumar CPG, Kanal Rabi'u Garba daga mukaminsa inda ta ce matakin zai fara aiki nan take.
Daraktan hulda da jama’a na rundunar soji, Manjo Janar Onyema Nwachukwu ya ce dakarunsu na samun nasara a yaki da 'yan bindiga da masu tayar da kayar baya.
A Majalisar Dattawa akwai tsoffin gwamnonin 13 yayin da hudu daga cikinsu da wasu sanatici ba su gabatar da wani kudiri ba a Majalisar bayan shigowarsu.
Sojojin sun yi nasarar hallaka 'yan ta'addan ne a garin Maru a jahar Zamfara bayan sun yi kazamin fada. Sun kuma kwace makamai da dama wurin 'yan ta'addan
Wasu miyagun ƴan bindigan daji sun je har ƙofar gidan sakataren jam'iyyar PdP na ƙaramar hukumar Tsafe a jihar Zamfara, Musa Ille, sun harbe shi har lahira.
Rahotanni sun tattabar da cewa ragowar daliban da aka yi garkuwa da su a jami'ar tarayya ta Gusau sun samu 'yanci bayan shafe watanni a hannun masu garkuwa da mutane
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya yi kakkausar suka kan kungiyar Dattawan Arewa inda ya kalubanci masu mukamai a yankin su kare gwamnatin Bola Tinubu.
Jihar Zamfara
Samu kari