Jihar Zamfara
Rundunar ƴan sanda ta kubutar da yaran mamban majalisar dokokin jihar Zamfara waɗanda yan bindiga suka yi garkuwa da su watanni 17 da suka gabata.
Shugaban kasa Bola Ahmed tinubu ya aika kayan bainci ton 42,000 ga al'ummar jihar Zamfara. Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya kaddamar da raba abincin.
Tsofaffin gwamnoni hudu na jihar Zamfara, Sanata Ahmed Yarima, Alhaji Mamuda Shinkafi, Sanata Abdulaziz Yari, da kuma Bello Matawalle sun gana a Abuja.
Jama'ar yankin mazabar Kaura Namoda/Birnin Magaji karkashin Coalition for Sustainable Development sun koka kan dan Majalisa, Sani Jaji tare da shirin masa kiranye.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada shugabannin kwamitin gudanarwa da mambobinsu 555 a manyan makarantun Najeriya 111 a yau Asabar 18 ga watan Mayu.
Hukumar EFCC za ta binciki dan majalisa, Aminu Sani-Jaji bisa zargin taimakon yan bindiga domin ayyukan ta'addaci a kan cimma manufar siyasa a jihar Zamfara.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Alhaji Yayale Ahmed da tsohon gwamnan Zamfara, Aliyu Shinkafi mukamai a Jami'o'i.
Jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara ta tabbatar da dakatar da mamba mai wakiltar Kaura Namoda da Birnin Magaji, Aminu Sani Jaji kan zargin cin amana.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta musanta cewa mutane 500 yan bindiga su ka sace a jihar Zamfara, inda ya bayyana cewa mutane 4 'yan bindigar su ka dauka.
Jihar Zamfara
Samu kari