Jihar Zamfara
Bello Turji mashahurin ‘dan bindiga ne da ya addabi yankuna da yawa na jihar Zamfara. Sai dai akwai wasu mashahuran 'yan bindiga da suka fi shi barna a jihar.
A kokarin su na tsira da rayuwa, mazauna akalla 30 sun gamu a ajalinsu yayin tsallake wani tafki bayan barin gidajensu domin tserewa 'yan bindiga a Zamafara.
Gwamnatin jihar Zamfara ƙarƙashin jagorancin gwamna Bello Matawalle ta amince zata fara aiwatar da tsarin mafi ƙarancin Albashi na N30,000 a watan Nuwamba.
Wasu rahotanni da muka samu sun nuna cewa Najeriya ta yi rashin sojojinta guda uku yayin da wasu miyagu suka musu kwantan ɓauna a jihar Zamfara ranar Laraba.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya tabbatar da hukuncin kisa da aka amince dashi kan duk wanda aka kama da laifin fashi da makami, garkuwa da mutane.
Kungiyoyin 'yan banga a yankin Kanoma da kauyukan da ke kewaye a jihar sun yi hadaka wajen farmakar yan bindiga a jeji, inda suka yi nasarar hallaka mayaka 31.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hati kan mutane a kauyen Tauji da ke yankin ƙaramar hukumar Maru a jihar Zamfara, sun kashe mutane sun sace mata masu jego.
Sanannen ɗan bindigan nan, Bello Turji, ya nuna ɓacin rans akan harin da jirgin yaƙin rundunar sojin saman Najeriya ya kai mafakarsa duk da ya aje makamai.
Yan bindiga sun kai hari masallacin Juma'a d ke garin Ruwan Jema a karamar hukumar Bukkuyum na Jihar Zamfara suka kashe mutane 15. Harin na baya-bayan nan ya fa
Jihar Zamfara
Samu kari