Albashin ma'aikata
An gano kuskure a jawabin shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio game da sabon mafi karancin albashin N70,000 inda ya ce har masu gadi za a biya.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa daga yanzu, N70,000 aka amince dukkanin masu daukar aiki su biya ma'aikata.
Majalisar tarayya ta amince da kudirin dokar sabon mafi karancin albashi na ma'aikatan Najeriya. Kudirin na jiran sa hannun shugaban kasa Bola Tinubu.
An bankado dalilin da ya sa yan majalisa su ka gaggauta amincewa da kudirin gwamnatin a kan batun mafi karancin albashi, an yi zargin ba wa 'yan majalisa cin hanci.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da kudirin sabon mafi karancin albashin ma'aikata wanda shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya mika a gabanta.
Bayan amincewa da N70,000 a makon jiya, shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kudirin sabon mafi ƙarancin albashi a majalisar wakilan tarayya.
Majalisar dattawa da kungiyar mata ta ƙasa sun bukaci a sanya ƴan aikin gida a tsarin sabon mafi karancin albashi na kasa wanda aka amince da shi kwanan nan.
Ministan kasafin kudi da tsare tsare, Atiku Abubakar Bagudu ya bayyana yadda Bola Tinubu zai kashe sabon kasafin kudin N6.2tr a kan manyan ayyuka a Najeriya.
Sanatan Najeriya daga jihar Anambara ya bukaci a canza tsarin zaman majalisa saboda kudin da ake biyansu ya yi kadan kuma suna zama sosai suna shan wahala.
Albashin ma'aikata
Samu kari