
Rigakafin Korona







Bill Gates, attajirin dan kasuwa kuma daya cikin wadanda suka kafa kamfanin Microsoft, ya sanar cewa ya kamu da COVID-19. Gates ya sanar da hakan ne cikin wani

Olufemi Adebanjo, wani dan majalisar wakilai ya ce mutane ba sa kamuwa da cutar COVID-19 a kasar nan, hakan ya na nuna ta kare kenan, The Cable ta ruwaito. Adeb

Kasar Austria tana yunkurin dakatar da dokar wajabta yin riga-kafin cutar COVID-19 ga manya, inda a ranar Laraba gwamnatin ta bayyana hakan bayan wata daya da k

Fadar ta bayyana cewa sarauniya Elizabeth na fama da alamun sanyi amma ana sa ran za ta ci gaba da gudanar da ayyukanta kadan-kadan a Windsor a mako mai zuwa.

Amurka - Wain mutumi ya yi watsi da dashin kodar da ake shirin masa saboda jami'an asibitin sun wajibi ne a yi masa rigalfin cutar Korona kafin ayi masa dashin.

Gwamnatin kasar Saudiyya ta yi watsi da jita-jitar dangane da batun dage yin aikin Umrah na bana saboda karuwar cutar COVID-19 wacce aka fi sani da korona, Dail

Gwamnatin Najeriya ta magantu kan yadda kasashen waje ke aikowa gwamnatin Najeriya allurar rigakafin marasa dogon wa'adi. Ta ce ba zai sake faruwa ba a yanzu.

Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan watsa labarai, Malam Garba Shehu, a ranar Larab ya ce ya warke daga cutar COVID-19 wato korona da ta kama shi.

Sabuwar nauyin cutar Korona ta barke a fadar Shugaban kasa, Aso VIlla Abuja, inda manyan hadiman Shugaba Buhari da manyan jami'an gwamnati suka kamu da cutar.
Rigakafin Korona
Samu kari