Rigakafin Korona
Yayin sabon nau'in cuta korona da ake kira Omicron ke kara zama barazana a duniya, cutar ta bulla kasar Saudiyya, kuma tuni hukumomi suƙa fara ɗaukar matakai.
Jami'an tsaro sun hana ma'aikatan gwamnatin da ba suyi rigakafin Korona ba shiga ofishoshinsu a sakatariyar gwamnati dake birnin tarayya Abuja, rahoton Punch.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin tawararsa na kasar Afrika ta kudu, Cyril Ramaphosa, ranar Laraba, 1 ga Disamba, 2021 a fadar Aso Villa dake Abuja.
Hukumar Dakile Cutattuka Masu Yaduwa a Najeriya, NCDC ta tabbatar da bullar nau'in cutar korona na Omicron da ke firgita kasashen duniya. Hukumar ta ce an gano
Karamin Ministan Kasafin Kudi, Prince Clem Agba, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta kashe sama da N2.3trillion wajen kayan tallafin rage radadin cutar Korona.
Abuja - Gwamnatin tarayya ta jaddada cewa duk ma'aikacin gwamnatin da bai yi rigakafin Korona nan da ranar 1 ga Disamba ba, ba zai samu damar shiga ofishinsa ba
A ranar Alhamis, Kasar Birtaniya ta zama kasa ta farko a duniya da ta amince da fara baiwa masu cutar Korona sabon maganin da aka kirkira, hukumar lura da magun
Abuja - Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa daga ranar 1 ga Disamba, 2021, duk ma'aikacin gwamnatin da bai yi rigakafin Korona ba ba zai samu damar shiga ofis ba.
Dr. Toyin Saraki ta dauko rikakkun Masana daga kasar waje domin taimakawa Najeriya, Saraki ta tattaro masana daga Landan zuwa Najeriya a kan annobar COVID-19.
Rigakafin Korona
Samu kari