Taraba
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya ce tuni gwamnatinsa ta fara ɗaukar matakan tsara yadda za ta aiwatar da dokar sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata.
An samu nasarar cafke wani mai garkuwa da mutane a garin Takum na jihar Taraba. An cafke wanda ake zargin ne bayan ya je masallaci domin yin Sallah.
Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta sha alwashin kwace mulki daga APC inda ta ce kwata-kwata mulkin Bola Tinubu bai kawo komai ba sai kunci ga al'umma.
Gwamnonin jihohi a karkashin jam'iyyar PDP sun bayyana damuwa kan yadda ake zargin su game da tallafin Gwamnatin Tarayya duk da ba zai rage komai ba
Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar cafke shugaban kungiyar mafarauta a jihar Taraba. Sojojin sun cafke shi ne bisa zargin siyar da makamai ga dan ta'adda.
Basarake a Takum da ke jihar Taraba, Barista Sopiya Ahmadu Gboshi ya nuna damuwa kan rasa rayuwa a yankin inda ya zargi yan jihar Benue da kara rashin tsaro.
Kimanin mutane bakwai ne 'yan bindiga suka kashe a kauyen Sai da ke jihar Taraba. An ruwaito cewa wasu fusatattun matasa sun yi harin ramuwar gayya.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun bude wuta kan fasinjoji a jihar Taraba yayin da suke tafiya cikin mota. 'Yan bindigan sun hallaka dukkanin mutanen da ke cikin motar.
Kungiyar matasan CAN a jihar Taraba ta ba da umarnin gudanar da addu'o'i da azumi na tsawon kwanaki uku yayin amfanin gona suka fara lalalcewa a fadin jihar.
Taraba
Samu kari