Taraba
Jam'iyyar adawa ta APC a jihar Taraba ta yi gaggawan sanar da gudanar da sabon zaben fidda gwani yayinda yake kasa da watanni biyu da zabukan gwamna a Najeriya.
Bayan makonni 2 an gano gawarwakin mata da yaran basaraken garin Mutumbiyu, Mai shari'a Sani Muhammad murabus) a jihar Taraba. Ya ce za a birne su ranar Asabar
Labarin da muke samu a yanzu, an ce dan takarar gwamnan taraba da ya lashe zaben fidda gwani zai rike tutar jam'iyyar a zaben bana saboda an zaben shi ya kotu.
Kotun koli ta kori dan takarar gwamnan APC a jihar Taraba kwanaki kadan yin zaben gwamna. Wannan na zuwa ne bayan wani hukuncin da aka yanke a baya a Adamawa.
Koodinetan yakin neman zaben Tinubu/Shettima a shiyyar kudancin Taraba ya bayyana cewa na ɗage ralin APC ne saboda wasu sun yi fashin kuɗin shiryawa ralin.
Wasu miyagun ‘yan bindiga sun kai farmaki gidan basarake kuma tsohon alkali a cikin Jalingo. Sun yi garkuwa da matansa biyu tare da tasa keyar ‘ya’yansa shida.
Yayin da ake tunkarar babbam zaben shugaban kasa da na gwamnoni, jam'iyyar AAC ta wayi gari cikin rigingimun da ta kai ga dakatar da manyan yan takara hudu.
Jam'iyyar People’s Redemption Party (PRP), ta ce ta dakatar da ciyaman dinta, Mr Abdullahi Maikasuwa na wata uku kan zargin cin amanar jam'iyya da kuma rashawa.
Mai kula da kamfen din gwamna na dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a karamar hukumar Karim Lamido na jihar Taraba, Abdullahi Kanti, ya rasu a hatsarin mota.
Taraba
Samu kari