Sule Lamido

Gwamnatin Najeriya bata da basira - Sule Lamido
Gwamnatin Najeriya bata da basira - Sule Lamido

Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma mai neman jam'iyyar PDP ta tsayar da shi takara, Alhaji Sule Lamido, ya soki gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin shugaba Buhari da rashin basira. Lamido ya zargi gwamnatin da rashin kyakykyawar

Sai Buhari ya koma PDP kafin na ba shi shawara- Lamido
Sai Buhari ya koma PDP kafin na ba shi shawara- Lamido

Rahotanni sun kawo cewa tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ayyana cewa shi ba zai ba shugaban kasa Muhammadu Buhari shawarar yadda zai magance wasu matsalolin da gwamnatinsa ke fuskanta ba har sai ya koma jam’iyyar PDP.

Sule Lamido yayi kaca-kaca da Gwamnatin Shugaba Buhari
Sule Lamido yayi kaca-kaca da Gwamnatin Shugaba Buhari

Tsohon Gwamnan Jigawa Alhaji Sule Lamido ya caccaki Gwamnatin APC ta Shugaba Muhammadu Buhari inda yace za su sha kasa hannun PDP a zabe mai zuwa. Tsohon Gwamnan na Jigawa yace rashin man fetur ya hana Tinubu zuwa wajen taron.