Siyasar Najeriya
Yusuf Tanko Sununu ya ajiye mukaminsa na karamin ministann harkokin jin kai domin cika burinsa na neman takarar Sanata a jihar Kebbi a zaben 2027.
Manyan jagororin adawa a Najeriya, ciki har da Atiku Abubakar, Peter Obi, da Kwankwaso, sun haɗe a jam'iyyar ADC domin ƙalubalantar APC a zaɓen 2027.
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tiggar ya mika takardar sauka daga mukamainsa domin neman takarar gwamnan jihar Bauchi a zaben 2027 mai zuwa.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fice daga NNPP tare da shiga jam'iyyar ADC a hukumance, inda ya karɓi katin mamba a gaban manyan 'yan siyasar Najeriya a Kano.
Boniface Aniebonam, wanda ya kafa jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa dama tun da dadewa suka kori Kwankwaso kuma babu wanda zai bi shi zuwa jam'iyyar ADC.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya rushe daukacin majalisar zartarwarsa, inda ya umarci kwamishinoni su mika rantsuwar ayyukansu kafin ranar Juma'a yau.
Tsohon ministan shari'a kuma babban lauyan gwamnati, Michael Aondoakaa ya fita daga jam'iyyar APC mai mulki. Ya sanar da cewa nan gaba zai sanar da ina zai koma.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya fito ya yi martani kan wasu rahotannin da ke cewa ya hakura da shiga harkokin siyasa.
A labarin nan, za a ji cewa, tsohon dan takarar gwamnan Kano, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ya sanar da cewa ya yi murabus daga mukaminsa a gwamnatin Tinubu.
Siyasar Najeriya
Samu kari