Siyasar Najeriya
Babban dan Sarkin Daura Martaba Alhaji Umar Faruk Umar, Muhammad Daha Umar Faruk ya sanar da cewa zai nemi takarar majalisar wakilai a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji takaitaccen tarihin Nafi'u Bala, matashin da ke neman hana jiga-jigan ƴan siyasa zama kalau a jam'iyya haɗaka ta ADC a Najeriya.
Shugaban masu rinjaye na Majalisar dokokin Kano, Lawan Hussaini ya bayyana cewa babu bukatar ci gaba da shirin tsige Aminu Abdussalam Gwarzo tun da ya ajiye aiki.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa rikicin jam'iyyar ADC ya kara tsananta bayan bullowar sabon bangare da ke ikirarin shugabancinta a Abuja.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi kira ga sarkin Gombe Abubakar Shehu Abubakar da ya saka baki a rikcin da wani dan jihar Gombe ya jawo a jam'iyyar ADC.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya nada Kwamishinan muhalli a matsayin mukaddashin kwamkshinan ma'aikatar albarkatun ruwa na jihar bayan Umar Doguwa ya yi murabus.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sanar da cewa yana nan daram a ADC duk da matsalolin da suke fuskanta. Ya amsa tambaya kan nenan shugaban kasa a zaben 2027.
Yusuf Buhari, ɗan marigayi Muhammadu Buhari, ya ayyana niyyar takarar ɗan majalisar wakilai a mazaɓar Daura/Sandamu a zaɓen 2027 a yau Talata yau.
Fadar shugaban kasa ta caccaki Peter Obi da magoya bayansa, ta karyata labarin da ake yadawa vewa Shugaba Bola Tinubu ya haddasa rikici a jam'iyyar ADC.
Siyasar Najeriya
Samu kari