Siyasar Najeriya
Shugaban CAN a Borno, Bishop Mohammed Naga, ya goyi bayan tsohon gwamnan jihar, Sanata Kashim Shettima da matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa na APC.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya nuna gamsuwa da zabin Kashim Shettima a matsayin abokin takarar Asiwaju Bola Tinubu.
Yayin da Bola Tinubu ya kammala zaɓen abokin takararsa, tsohon ɗan majalisar tarayya da tsohon muƙaddashin NDDC sun fice daga jam'iyyar APC reshen jihar Ribas.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel, ya yi ikirarin cewa jiharsa ta PDP ce yayin da ya karɓi dubbannin mambobin jam'iyyun siyasa da suka koma jam'iyyar PDP.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso, ya shawarci Bola Tinubu, mai rike da tutar jam’iyyar APC da ya tafi ya kula da lafiyarsa a yanzu.
Jim kadan da tsaida Kashim Shettima, Daniel H. Bwala ya shaidawa Duniya cewa ya rabu da APC. Jigo a Jam’iyyar ya fice ne tun da Bola Tinubu ya dauki Musulmi.
Kungiyar kiristocin Najeriya CAN ta ki amincewa da zabo tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa na APC.
Za a ji Atiku Abubakar zai duro Najeriya, jagya oranci yakin zaben PDP a Osun. Hankalin Atiku r bai kwanta da yadda ya ga APC na zawarcin Gwamna Nyesom Wike.
Atiku, a cikin wata takarda da ya fitar a ranar Lahadi, ya yi nuni da cewa akwai bukatar a kaucewa ra'ayi da bangaranci a wani yunkuri na karfafa hadin kan kasa
Siyasar Najeriya
Samu kari