Siyasar Najeriya
Gabanin zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulki, akalla ‘yan jam’iyyar 23 ne suka bayyana sha’awarsu na son maye gurbin Shugaba Buhari.
Akwai hasashen cewa ficewar Abdulmumin Jibrin Kofa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zai janyowa Bola Ahmed Tinubu abubuwa da dama a zaben 2023.
Dan majalisar wakilai na tarayya daga Jihar Kano, Abdulkadir Jobe, ya yi murabus daga jam'iyyar ta All Progressives Congress (APC) mai mulki a kasa, Premium Tim
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nuna al'ajabi kan yadda yan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ke cewa za su ci gaba da kyawawan aikin shugaba Buhari.
Mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Hadiza Balarabe, ta hakura da takararta, ta nuna goyon bayanta ga dan takarar gwamna da Gwamna Nasir El-Rufai ke goyon baya.
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, za ta samu gaggarumin nasara a zabukan shekarar 2023.
Babban jigon APC na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya saka baki domin magance rikicin siyasa tsakanin Abdulmumin Jibrin da manyan masu ruwa da tsaki a mazabarsa.
Shugaban majalisar kungiyoyin kamfen dan takaran shugaban kasa, Bola Tinubu, Hanarabul Abdulmumini Jibrin ya sanar da fitarsa daga jam'iyyar All Progressives.
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele, ya yi magana karon farko kan maganar sayan Fam na takara kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari