Siyasar Najeriya
Bangaren gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike, a rikicin jam'iyyar PDP da ake yi suna bukaci a nada Taofeek Arapaja a matsayin shugaban jam'iyyar wucin gadi. Premiu
Abdulmumin Jibrin, kakakin yakin neman zaben Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi martani kan ikirarin da aka yi na cewa mai gidansa ya ce yan NNPP su zabi PDP. Jibrin
Tsarin masarautun gargajiya a Najeriya ka tafiya ne a karkashin kananan hukumomi kuma gwamnonin jihohi, kuma su ke da karfin ikon nadi ko da tsige sarakuna.
Za a ji Ɗan takarar shugabancin kasa a inuwar jam'iyyar PDP ta hamayya, Atiku Abubakar na shirin kai ziyara birnin Kano domin karbar Sanata Ibrahim Shekarau.
Kakakin jam'iyya mai kayan marmari kuma tsohon ɗan majalisar daga jihar Kano, Abdulmumini Jibrin, ya ce ƙarshen APC da PDP ya zo, zaɓen 2023 zai gigita mutane.
Dr Musa Rabiu Kwankwaso dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), a zaben 2023 ya yi watsi rahotannin dake yawo.
Tsohon dan majalisar wakilai kuma Kakakin yakin neman zaben jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), AbdulMumini Jibrin ya ce Kwankwaso ya gaje farin jinin
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana gaskiyar sana'ar da yake yi kuma har ya tara dukiyar da yake kashewa a yanzu.
Hukumar gudanar da zabe mai zaman kanta watau INEC a ranar Juma'a ta baiwa yan Najeriya tabbacin cewa za'a haska gaskiya wajen tattara kuri'u a zaben 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari