Siyasar Najeriya
Kamar yadda suke shirin kammala wa’adi na biyu kan karagar mulki a 2023, wadannan jerin gwamnoni na Najeriya ba za su iya sake neman takarar kujerar gwamna ba.
Dan takarar gwamna a jihar Plateau, Ambasada Yohana Margif, ya fice daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki bayan ya siya fom na miliyan 50.
Tsohon Ministan Sufuri kuma dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC, Rotimi Amaechi, a Kano ranar Laraba ya ce ya fi shugaban jam’iyyar APC na kasa
Kamar yadda yake faruwa a kowane yanayi na siyasa a Najeriya a duk lokacin da ake gudanar da zabuka, a kullum sai an samu masu fafutukar takara da masu neman su
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje da sanata mai wakiltar Kano ta Arewa, Barau Jibrin sun ziyarci dan takarar mataimakin gwamna na sassanci a APC, Murtala Gar
Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya a yanzu haka, Ibrahim Shekarau ya bayyana dalilinsa na barin jam’iyya mai mulki, APC inda ya
Jam'iyyar All Progressive Congress mai mulki ta saka sabbin ranakun zabukan fidda gwani na shugaban kasa da sauran kujerun siyasa. NWC ya amince da ranakun.
Matar dake takarar shugaban kasa karkashin jam'iyya mai mulki (APC), Uju Ken Ohanenye ta nuna damuwa a kan abun da ta siffanta da gazawar maza wajen mulki.
Hon. Farouk Adamu Aliyu ya fito takarar gwamna a jihar Jigawa. Tsohon ‘dan majalisar ya yi kira ga Gwamna Badaru Abubakar ya yi adalci wajen tsaida ‘dan takara.
Siyasar Najeriya
Samu kari