Siyasar Najeriya
Za a ji kwararren Lauya ya ce babu inda Tinubu ya keta dokar kasa saboda ya tsaida Musulmi daga Arewacin Najeriya ya zama ‘dan takarar mataimakin shugaban kasa.
Gwamnoni sun nuna rashin jin dadin yadda Bola Tinubu ya dauko abokin takararsa. Hakan ta sa dole Gwamnonin APC sun yi zama da Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Babachir Lawal ya yi kaca-kaca da Bola Tinubu a kan dauko abokin takara Kirista. Tsohon Sakataren Gwamnatin bai goyon bayan takarar Sanata Kashim Shettima.
Tikitin APC ya jawo ‘Dan takarar Gwamna ya fice daga Jam’iyya. ‘Dan siyasar ya nuna wasu da-dama za su fice daga APC a jihar Ribas a kan hana Kirista tikiti.
Shahararren dan siyasa Adamu Garba ya sake komawa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki bayan ya sauya sheka zuwa Young Progressives Party (YPP).
Hasashe sun nuna cewa manyan yan siyasa a fadin kasar nan za su taimakawa dan takarar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu wajen lashe zaben shugaban kasa a 2023.
Ali Modu Sheriff ya ce ya sanyawa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima albarka.
Manyan jiga-jigan APC a arewa maso gabas sun taya Sanata Kashim Shettima murnar zabarsa da aka yi a matsayin mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023.
Rabiu Kwankwaso ya karyata jita-jitar marawa APC baya a zabe mai zuwa. Kwamitin yakin neman zaben Kwankwaso ya fitar da jawabi na musamman ta bakin Muyi Fatosa.
Siyasar Najeriya
Samu kari