Siyasar Najeriya
A ran Asabar, 28 ga watan Mayu, tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zama zakaran gwajin dafi a zaben fidda gwanin jam'iyyar PDP na shugaban kasa.
Jagoran jam'iyyar APC na ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar nasarar lashe zaben fidda gwani na shugaban kasa karkash
Atiku Abubakar, ya dauki alkawarin hada kan kasar tare da magance matsalolin tsaro da na tattalin arziki idan har aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a 2023.
Dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar, ya ce yayi farin ciki sosai da yin nasara a zaben fidda gwanin jam'iyyar da aka yi.
Tsohon shugaban ma’aikatan gwamnan jihar Kaduna, Muhammed Dattijo, ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar APC na sanata mai wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya sake lashe zaben fidda gwanin shugaban kasa na jam’iyyar PDP bayan ya samu kuri'u mafi rinjaye a zaben.
Rana bata karya, a yau Asabar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP za ta gudanar da taron gangami kuma zaben fidda gwanin dan takaran shugaban kasa.
Jami'an hukumar EFCC sun bayyana cewa sun dira filin wasa na MKO Abiola da ke ABuja ne domin dakile duk wani almubazzanci da yadda ake shakawa deliget kudade.
Fitaccen malamin addinin Islama, Ahmad Gumi, ya ja kunnen deliget din jam'iyyu da su guji karbar cin hanci wurin zaben 'yan takarar jam'iyyunsu, ba zai kare ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari