Siyasar Najeriya
Maganar fito da ‘dan takarar shugaban kasa ta hanyar yin maslaha a jam’iyyar APC ya ci tura. Shugaba Muhammadu Buhari ya kira taro sau hudu, abu ya ki yiwuwa.
A yau Talata, 7 ga watan Yuni ne jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ke gudanar da babban taronta domin fidda san takararta na shugaban kasa na 2023.
Tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya bayyana cewa wasu miyagu a fadar shugaban kasa na shirin yiwa Asiwaju Bola Tinubu irin abinda aka yiwa MKO Abiola
Gwamnonin jam'iyyar APC sun gana da mambobin kwamitin ayyuka na kasa na jam'iyyar. Sai dai, shugaban jam'iyyar na kasa, Abdullahi Adamu, bai samu halarta ba.
Za a ji ainihin abin da ya sa Gwamnonin Arewa ba su goyon bayan Lawan ya zama Shugaban kasa. Amma wannan ra'ayi na Sanatan Abia, Orji Uzor Kalu ne ba kowa ba.
An yi hasashen cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ne zai lashe zaben fidda dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da aka shirya yi.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya fatattaki ‘yan jarida da aka amince da su da ke daukar labaran jam’iyyar daga sakatariyar ta na kasa
Bayo Onanuga ya fito yana cewa shi ne silar haduwar Yemi Osinbajo da Asiwaju Bola Tinubu, amma yau cike yake da nadamar abin da ya aikata bayan zaben 1999.
Tsohon dan majalisar ya bayyana janyewarsa ne a wata ganawa da ya yi da manema labarai a Abuja ranar Litinin nan yayin da ake ci gaba da jin batutuwan jam'iyya.
Siyasar Najeriya
Samu kari