Siyasar Najeriya
Gwamnan Jigawa, Abubakar Badaru, ya bayyana cewa har yanzu gwamnonin arewa suna sa ran Buhari, ya yi aiki da shawarar da suka bashi na mika mulki yankin kudu.
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya dura jihar Ondo domin jajantawa iyalan wadanda aka kashe a wani
Kungiyoyin matasan APC daga arewa sun yi watsi da hukuncin shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnonin arewa 11 na mika mulki ga yankin kudancin kasar nan.
Sakamakon zaɓen fidda gwani na jam'iyyar NNPP mai kayan daɗi ya nuna cewa Shekarau, Kawu Sumaila da kuma Baffah zasu fafata a zaɓen sanatoci da ke tafe a 2023.
Yan Bindiga sun sace Mahaifiyar AA Zaura a Gidan ta dake karamar hukumar Ungogo a cikin Birnin Kano. Ba wannan ne karon farko da ‘yan bindiga suke kai hari ba.
Maganar da ake yi nan da gobe za ayi zaben fitar da gwani, amma kowa ya tsaya kan bakansa, an gagara yin sulhu tsakanin Bola Tinubu, Osinbajo da Kayode Fayemi.
A Najeriya akwai ‘yan majalisar tarayyar da sun yi fiye da shekaru 20 su na wakiltar mazabunsu. Don haka mun kawo jerin ‘Yan siyasan da suka tare a Majalisa.
Akwai shirin gudanar da wani sabon zaben fitar da gwani da jam’iyyar PDP ta ke yi a Legas. Hakan ya biyo bayan ruguza zaben ‘yan takarar majalisar tarayya.
Jam'iyyar PRP mai alamar makulli ta bi sahun PDP, SDP da APGA, ta kammala zaɓen fidda gwani na kujera lamba ɗaya, Kola Abiola, shi ne Allah ya ba nasara a zaɓe
Siyasar Najeriya
Samu kari