Shugaban Sojojin Najeriya
Wani rahoto da cibiyar bincike ta SB Morgan (SBM) intelligence ta fitar a ranar Alhamis ya nuna cewa yan ta'adda sun kashe mutum 569, ciki har da sojoji 337 a
Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna alhini kan mutuwar Birgediya Janar Dzarma Zirkusu da sauran sojojin wadanda mayakan kungiyar ta'addanci na ISWAP suka halaka.
A ranar Juma'a, 12 ga watan Nuwamba, rundunar sojojin Najeriya ta yi wa wasu manjo janar 10 da Birgediya Janar biyu ritaya a wani taro da aka gudanar a Kaduna.
Dakarun sojojin Nigeria suna can suna fafatawa da yan ta'addan kungiyar Boko Haram a kauyen Tamsukawu da ke karamar hukumar Kaga na jihar Borno. Wata majiya dag
Wasu mahara sun bukaci dakarun sojojin Nigeria su bar wuraren da suka kafa shinge a kusa da wani kauye a Miango, karamar hukumar Bassa a jihar Plateau. A baya-b
Hedkwatar tsaro ta ce rundunar Operation Hadin Kai ta sojojin NIgeria ta samu nasarar kashe a kalla ‘yan Boko Haram 38 a cikin makonni 2 cikin sanarwar da ta fa
A wurin taron tsaro yau a fadar shugaban ƙasa, shugaba Buhari ya gargaɗi shugabannin tsaron ƙasar nan kan su tabbatar da an gudanar da zaɓen gwamnan Anambra.
Yayinda yan fafutuka ke zanga-zangar shekara daya da gudanar #EndSARS yau Laraba, hedkwatar tsaro ta bayyana cewa babu mai tunanin da zai sake bari abinda.
Babban Hafsan Sojojin, Laftanar Janar Faruk Yahaya ya yi kira ga sojoji da su ninka kokarin da suke yi na yaki da 'yan ta'adda, bayan harin da aka kai Sokoto.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari