Labaran Rasha
A yakin da ake ci gaba gwabzawa tsakanin Rasha da Ukraine, an samu akalla mutane sama da miliyan daya da suka bar Ukraine zuwa wasu kasashen makwabta a makon.
Wasu ɗaliban Najeriya dake cikin Birnin Sumy a kasar Ukraniya sun makale yayin da sojojin rasha suka zagaye birnin baki ɗaya a yaƙin da ya shiga kwana na 7 yau.
A karon farko, gwamnatin kasar Rasha ta bayyana adadin dakarun da ta rasa kawo yanzu tun lokacin da Vladimir Putin ya kai fara kai hari kwace Ukraine a makon.
Najeriya na cikin jerin kasashen duniya 141 da suka kada kuri'a ranar Laraba a majalisar dinkin duniya don a hukunta Rasha bisa hare-haren da take kaiwa kasar.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirinta na fara aikin tashar makamashin nukiliya, ta ce za ta fara aikin nan ba da dadewa ba. Ta hada kai da kasashen da za ayi.
A wani sabon faifan bidiyo da @saintavenue_ent1 ya yada a Instagram, wata mata ta tambayi wani karamin yaro yayin da yake sharbar kuka. Ya bayyana dalili kukans
Yayin da ake ci gaba da gumurzu tsakanin Rasha da Ukraine, Ukraine ta nemi sojojin sa kai daga kasashen waje. 'Yan Najeriya sun nuna sha'awarsu ta taimakawa.
Shugaban kasar Ukraine, ya sake fitowa domin yi wa 'yan kasarsa bayani kan yadda Rasha ke kokarin lalata komai na tarihin kasar Ukraine a doron kasan duniya.
Wakilan kasashen biyu sun gana a kan iyakar Belarus da Ukraine don tattaunawa ta farko. An tattaro cewa babban makasudin taron shine tattauna tsagaita wuta.
Labaran Rasha
Samu kari