Labaran Rasha
Belarus mai makwabtaka da Rasha da Ukraine ta shiga yakin da ake tsakanin Ukraine da Rasha. Ta shiga tsagin Rasham kuma tana shirin fara kai farmaki cikin Ukrai
Kasar Ukraine ta bayyana amincewarta ta zauna kasar Rasha domin a samu mafita kan wannan lamarin da ya tunkaro. An bayyana inda za a yi zaman tattaunawar..
Kwanan uku da fara yakin dake gudana tsakanin Rasha da Ukraniya, kasashen duniya ashirin da bakwai (27) sun yi alkawarin aikewa jami'an Ukraine makamai, magungu
Wasu yan Najeriya dake zaune kasar Ukraniya yanzu haka sun yi watsi da maganar gwamnatin tarayya na kwasosu daga can sakamakon yakin kasar da Rasha,Daily Trust
Ma'aikatar tsaro kasar Rasha ya bayyana cewa wani jirgin haya ya yi hadari a cikin kasar Rasha kuma an yi asarar rayuka da dama. Global Report ta ruwaito..
Kungiyar daiban Najeriya dake karatu a kasar Ukraniya sun yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari yayi gaggawan kwashesu daga kasar. Wannan ya biyo bayan yakin da y
Gwamnatin tarayya ta sanar da shirin da take y na kwashe yan Najeriya dake zaune a Ukraniya sakamakon yakin da ya barke tsakanin kasar da Rasha a ranar Alhamis.
Hotuna da bidiyo sun nuna yadda jiragen kasar Rasha suka kai hari jihohin a kasar Ukraine ranar Alhamis, 24 ga watan Febrairu, 2022. Rahoton Aljazeera ya nuna.
Wani jirgin yaki na sojojin Ukraine dauke da mutane 14 ya fadi ya yi hatsari a kusa da kudancin Kyiv a ranar Alhamis, a cewar hukumar ayyukan gaggawa, rahoton T
Labaran Rasha
Samu kari