
Rotimi Amaechi







Rotimi Amaechi wanda ya yi Gwamna na shekaru takwas a Ribas ya ce mutanen Tinubu su ka kawo Shugaban INEC. Tsohon Ministan Buhari ya bayyana haka ne a jiya.

Rotimi Amaechi ya bayyana gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, a matsayin mashayi, wanda ke kashe naira miliyan 50 kan barasa duk mako kuma kada a sake bashi dama.

A jiya ne jam’iyyar APC a Ribas tayi wa 'yan adawaraddi bayan Kwamitin yakin neman zaben na PDP ya ce Hon. Rotimi Chibuike Amaechi yana tare da Atiku Abubakar.

Rotimi Amaechi ya kammala karatun digirin farko daga jami’ar Baze. Tsohon Ministan sufurin na tarayya ya samu shaidar LLB tare da sauran dalibai da aka yaye.

Za a ji cewa wasu da aka gwabza wajen yakin tikitin Jam’iyyar APC sun zama ‘yan bayan fage. Yau an daina batun Ahmad Sani Yariman Bakura da su Rotimi Amaechi.

An fahimci babu sunan Mataimakin Shugaban kasa watau Yemi Osinbajo da tsohon shugaban majalisar wakilan tarayya, Rt. Hon. Yakubu Dogara a kwamitin kamfe na APC
Rotimi Amaechi
Samu kari