Rotimi Amaechi
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar ya yi magana kan manufar kafa hadakar 'yan adawa. Ya ce ba don cika burin manyan jagororinta ba ne.
Wata lauya a Najeriya, Titilope Anifowoshe, ta yi magana kan hadaka inda ta shawarci ADC da ta fitar da dan takara mai gaskiya da kwarjini ga matasa.
Tsohon ministan sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi ya ce sun shirya marawa duk wanda ya zama ɗan takarar ADC a zaben shugaban ƙasa na 2027, babu watse wa.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya yi kalamai masu kaushi kan gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. Ya sha alwashin kawo cikas ga tazarcensa a 2027.
Jam'uyyar haɗaka watau ADC na ci gaba da shirye shiryen shirya sahihin zaɓen fidda gwani, Atiku, Obi da Amaechi za su rattaɓa hannu kan yarjejeniya.
Al'ummar da ke zaune a yankin da ake haƙo mai a yankin Neja Delta sun bayyana Rotimi Amaechi a matsayin ɗan takarar da za su marawa baya a inuwar ADC a 2027.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi da tsohon Antoni Janar, Abubakar Malami na cikin muƙarraban gwamnatin Buhari da suka bar APC zuwa haɗakar ADC.
Jam'iyyar ADC ta hadakar 'yan adawa ta bayyana cewa ba ta matsala d burin mayan jiga-jiganta na yin takarar shugaban kasa a babban zaben shekarar 2027.
Mukaddashin shugaban ADC, Sanata Daviɗ Mark ya ce babu wani ɗan takara da suke fifitawa kan saura a batun takarar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2027 mai zuwa.
Rotimi Amaechi
Samu kari