Rochas Okorocha
Babbar Kotun Abuja ta kori karar da hukumar yaƙi da masu cin hanci da rashawa EFCC ta maka tsohon gwamnan Imo, Rochas Okorocha bisa zargin zamba cikin aminci.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka kai hari kan ayarin tsohon gwamnan jihar Imo, inda suka hallaka wani dan sanda nan take a tawaga.
Rochas Okorocha, ya bukaci shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan da ya koya masa yadda ake komawa majalisar dattawan ba tare da shiga zaben fidda gwani ba.
Bola Tinubu ya kaddamar da Sanata Kashim Shettima a matsayin ‘Dan takaran mataimakin Shugaban kasa, da alama Ibo sun ji haushin daukar Sanata Kashim Shettima.
A ranar Laraba ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ba tsohon gwamnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha izinin tafiya kasar Burtaniya domin neman lafiyar
Tsohon gwamnan jihar Imo kuna ɗaya daga cikin yan takarar da suka fafata a zaɓen fidda gwani, Sanata Okorocha, ya ta ya Bola Ahmed Tinubu muranar lashe zaɓen AP
Daya cikin masu neman tikitin takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Rochas Okorocha ya bayyana dalilin da yasa wasu masu neman takarar suka yi fom. Okorocha ya
Idan baku manta ba, mun kawo rahotanni a baya da ke bayyana yadda jami'an hukumar yaki da yiw atattalin arzikin kasa ta'annuti (EFCC) suka dura gidan Okorocha k
Bayan kwashe makwanni ana shirye-shiryen gudanar da babban taronta zaben fidda gwani na shugaban kasa, ga dukkan alamu al’amura sun fara tafiya a jam’iyyar APC.
Rochas Okorocha
Samu kari