
Attahiru Jega







Bayanai sun fito yayin da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya gana da tsohon shugaban hukumar INEC, Farfesa Attahiru Jega a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja.

Hajiya Hauwa Kulu Muhammadu Jega, mahaifiyar tsohon shugaban hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta rasu, za a yi jana'iza da karfe 1:30 na rana yau Asabar a Abuja.

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, sabon mukami a gwamnatinsa.

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada tsohon shugaban INEC farfesa Attahiru Jega shugaban kwamitin gudanarwa a jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto.

EFCC ta shaidawa babbar kotu mai zamanta a Abuja yadda Sagir Bafarawa dan tsohon Gwamna Attahiru Bafarawa ya ci kudin makamai. Shaidar EFCC ya ce sun yi bincike

Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya yi tsokaci kan matsalolin da suka auku a lokacin zaben 2023.

Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bai wa tsohon shugaban hukumar INEC, Farfesa Attahiru Jega mukamin uban Jami'ar jihar da ke karamar hukumar Keffi.

Farfesa Attahiru Jega ya jero matsalolin da INEC ta ke fuskanta da gyaran da za ayi. Ko da an gyara doka zabe, Jega ya ce akwai sauran aiki a gaban hukuma.

Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, Farfesa Attahiru Jega ya ba da shawarar soke nadin shugaban hukumar da shugaban kasa ke yi don gudun zargi.
Attahiru Jega
Samu kari