Attahiru Jega
Meyasa kowace matsala ta tare a yankin Arewa, Attahiru Jega ya caccaki shugbaannin Najeriya
Tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC, Farfesa Attahiru Jega, yace dan me kowace matsala mai muni ta fi samuwa a yankin arewacin Najeriya.
APC da PDP ba za su taba sauyawa ba: Jega ya bayyana matsalolin APC da PDP
Tsohon shugaban INEC, Farfesa Attahiru Jega ya bayyana wasu matsalolin da jam'iyyun PDP da APC ke fuskanta. Ya ce ba za su taba canzawa ba a yanzu ko nan gaba.
Tsohon shugaban INEC, Attahiru Jega, ya sake magana kan shirinsa na takarar shugaban ƙasa a 2023
Tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta, Farfesa Attahiru Jega, yace bai taba faɗawa kowa cewa yana da shirin tsayawa takarar shugaban ƙasa ba a zaɓen 2023