Aminu Alan Waka
Shahararrren mawakinnan na Najeriya, David Adeleke wanda aka fi sani da Davido, ya shirya raba N300m ga gidajen marayu a fadin kasar nan. Ya fadi lokaci.
Fitaccen mawaki Naira Marley zai yi kwanaki a daure saboda mutuwar Mohbad. Kakakin ‘yan sandan reshen jihar Legas, SP Benjamin Hundeyin ya sanar da wannan.
A Ebonyi, Machiavelli Ụzọ da wasu ‘yan dabar siyasa sun jibi wani mawaki, jami’an ‘yan sanda sun zo inda abin ya faru suka ceci sa a lokacin da ya yi raga-raga.
Ali Jita ya sanar da Duniya niyyarsa na daina yin wakoki, mawakin da aka haifa a birnin Kano ya ba mutane mamaki, zai yi watsi da jitarsa domin ya koma Alaranma
Za a ji labari Fitaccen Mawakin nan Haifaffen Atlanta a Kasar Amurka, Kanye West ya rasa dukiyar da ta kusa kai Naira Tiriliyan 1 a Najeriya saboda kalamansa.
Mawakin nan Habeeb Okikiola ya yi raddi ga masu sukarsa saboda ya na goyon bayan jam’iyyar APC. Portable ya ce yana da kyau a san mutum, a san shi da aikin sa.
Naira Marley ya bayyana a kotu a dalilin yi wa sharudan COVID-19 kunnen kashi. Mawakin ya amsa laifin sa na sabawa matakan da aka sa na yaki da annobar COVID-19
Daya daga cikin fitattun mawakan kudancin Najeriyan nan wadanda tauraruwarsu ta haska a shekarun da suka gabata, P-Square, mai suna Paul Okoye ya caccaki jami'an hukumar 'yan sandan kasar nan...