Jihar Plateau
Rahotanni sun tabbatar da cewa an samu rasa rayukan mutane da dama yayin artabu tsakanin sojoji da 'yan bindiga a kauyukan Mangu da ke jihar Plateau.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya fito fili ya bayyana dalilin da ya sanya har zuwa matsalar rashin tsaro a jihar ta ki ci ta ki cinyewa.
Tsohon dan majalisar wakilai a jihar Plateau, Musa Dachung Bagos, ya yi magana kan dalilin da ya sanya ake yin kashe-kashen mutane ba gaira ba dalili a Plateau.
Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwanga na PDP ya sanar da ɗaukar matakin sassuta dokar hana yawo ta awanni 24 da gwamnatinsa ta sa a ƙaramar hukumar Mangu.
Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa, ya yi Allah wadai da kashe-kashen da aka yi a jihar Filato yayin da ya aika muhimmain sako ga hukumomin tsaro.
Rundunar sojin Najeriya ta 'Operation Safe Haven' ta yi nasarar cafke wasu mutane da dama kan zargin hannu a harin karamar hukumar Mangu da ke jihar Plateau.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa wani makiyayi da ya kashe ɗan garin mangu, da yunkurin satar shanu na cikin abubuwan da suka kawo tashin hankali a Filato.
Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta nuna mutum 17 da aka kama da zargin hannu a hare-haren da aka kananan hukomomin Bokkos, Barkin Ladi da Mangu.
Fitaccen dan wasan kwallon kafa a Najeriya, Ahmed Musa ya bukaci hadin kai don kawo zaman lafiya mai dorewa yayin da ake fama da rikici a jihar Plateau.
Jihar Plateau
Samu kari