Jihar Plateau
Shugaban majalisar dokokin jihar Filato, Dewan, ya ce a yanzu ba zai rantsar da ƴan majalisa 16 da kotun ɗaukaka ƙara ta bai wa nasara ba saboda abu 1.
Rahoto ya bayyana cewa rundunar ƴan saɓda ta ƙara tsaurara matakan tsaro a majalisar dokokin Filato yayin da korarrun ƴan majalisa ke neman tada rigima yau.
Gwamnatin jihar Plateau ta sanya dokar hana fita har na tsawon awanni 24 a karamar hukumar Mangu yayin da matsalar tsaro a yankin ke kara kamari.
‘Yan sanda dauke da makamai, a ranar Talata, sun harba barkonon tsohuwa ga ‘yan majalisar dokokin jihar Filato su 16 da kotun daukaka kara ta kora.
Korarrun 'yan Majalisun jihar Plateau guda 16 da aka rusa zabensu a Kotun Daukaka Kara sun sha alwashin komawa kujerunsu karfi da yaji a gobe Talata.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta tsaurara tsaro a iyakokin jihar yayin da matsalar tsaro ke kara kamari a yankin Arewa maso Yammacin kasar baki daya.
Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Filato ya bayyana shirin gwamnatinsa don tabbatar da ganin cewa yan majalisar PDP da aka tsige a jihar sun samu adalci.
Gwamna Caleb Muftwang ya bukaci alkalan Kotun Daukaka Kara da su sake zama don duba shari'ar da suka yanke da ta rusa zaben 'yan Majalisun jihar.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya yi magana kan matsalar rashin tsaron da ake fama da ita, gwamnan ya yi nuni da cewa akwai sa hannun wasu jami'an tsaro.
Jihar Plateau
Samu kari