Ogun
Wasu ‘yan bindiga sun kai mamaya wajen taron jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Ogun wanda ke gudana a wani dakin taro na fadar Oba Adedotun.
Hukumar bincike ta ‘yan jaridun duniya ta ICIJ ta yi bincike wanda takardun Pandora su ka fallasa gwamna jihar Ogun, Dapo Abiodun, gwamna na 3 karkashin jam’iyy
Sagamu, Ogun - Wani tsohon dan shekara 71 mai suna Ajibola Olufemi Adeniyi ya mutu yayin lalata da wata 'yar gidan magajiya cikin dakin Otal a garin Shagamu.
Wani mahaifi ya yi hayar 'yan daba domin su je makarantar da 'yarsa ke karatu domin su lakadawa wani malami duka saboda ya daki 'yarsa saboda damun 'yan aji.
Miyagun 'yan bindiga sun sace shugaban ƙungiyar matasa (NYCN) reshen ƙaramar hukumar Odogbolu, jihar Ogun, sun nemi 'yan uwa su tattara musu miliyan N-30m.
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a san ko su waye ba, sun farmaki tawagar jami'an yan sanda a jihar Ogun, inda suka buɗe musu wuta, mutum ɗaya ya samu raunuka.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Ogun ta bayyana rashin gwamna Dapo Abiodun, mataimakin sa da kakakin majalisar a jihar a matsayin rashin hankali.
Sabon rahoton mujallar Economic Confidential ya nuna cewa jihohin Legas, Ribas, Ogun, Kaduna, Oyo da Anambra za su iya rayuwa ba tare da tallafin tarayya ba.
Bankunan dake Ijebu-Ode a jihar Ogun sun rufe sakamakon tsoron kada masu fashi da makamai su kai mu su farmaki, Daily Trust ta ruwaito yadda lamarin ke faruwa.
Ogun
Samu kari