
Fina-finan Kannywood







An yi jana’izar shahararren jarumin nan na fina-finan Hausa, Umar Malumfashi, a jihar Kano. Marigayin ya samu jama'a sosai yayin da aka sada shi da makwancinsa.

Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar wasu sabbin hotuna na manyan jaruman masana'antar shirya fina-finai na Kannywood, Hauwa Ayawa da Umar Gombe.

Wata kotun shari'a ta umurci hukumar yan sanda ta damke wasu mawaka 10 kuma ta bincikesu kan koyawa matasa rashin tarbiyya a kafafen ra'ayi da sada zumunta.

Jarumin fina-finan Hausa, wanda furodusa ne kuma darekta, Bello Muhammad Bello, wanda aka fi sani da BMB, ya bayyana shirinsa na dawowa sana’ar fim da sauran ab

Jarumi Malam Nata'ala mai sittin goma, ya barranta kansa da bidiyon da ke yawo a soshiyal midiya inda aka gan shi yana yabon shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Shahararren mawakin nan na siyasa, Dauda Kahuru Rarara ya shirya wani taron addu’a na musamman. Ya hada malamai an yi saukar Al-Qur'ani an kuma yanka rakuma.
Fina-finan Kannywood
Samu kari