Matasan Najeriya
Wasu jagororin matasa a jihar Ribas sun ɗiga ayar tambaya kan shugaban APC na jiha da wasu kusoshi, sun ce suna kulla makircin sauke Gwamna Fubara daga mulki.
Sabanin wani rubutu da aka dinga yadawa a yanar gizo kan ba matasa tallafin N500,000, gwamnatin tarayya karkashin Bola Tinubu ba ta da wannan shirin.
Wani dan Najeriya ya taki sa'a bayan da ya tsinci wayoyin iPads guda 500 a wurin aikinsa amma da ya kai rahoto ga manajansa, sai aka ce ya rike su an bashi kyauta.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya kaddamar da shirin ba da tallafin N50,000 ga 'yan Najeriya musamman ga masu sana'o'i da kananan 'yan kasuwa a fadin kasar.
‘Yan Najeriya sun nuna rashin jin dadinsu kan zargin shiru da EFCC da shugaban kasa Bola Tinubu suka yi akan batun dakatacciyar minister jin kai, Betta Edu.
Wata matashiyar budurwa ‘yar Najeriya ta sanar da duniya yadda take samun riba a sana’arta ta man ja. Ta ce tana samun naira miliyan 4 duk wata a sana'ar.
Wata matashiyar budurwa da ke zaune a kasar waje ta lissafo wasu kalubale da take fuskanta a can. Ta ce a can mutum ba zai iya fitsari a waje ba.
Wani ‘dan Najeriya da ke fama da matsin rayuwa a turai ya taki sa’a kuma yanzu arzikinsa ya karu da naira miliyan 159. Mutumin ya samu tallafi daga wani bature.
Wata budurwa ta sha mamaki yayin da saurayinta ya gwangwaje ta da kyautar kudi mai tsoka bayan da suka samu sabani kan wani lamarin da bai kai komai ba.
Matasan Najeriya
Samu kari