Fadar shugaban kasa
Shugaban ƙasa Bola Aed Tinubu ya faɗawa sababbin ministoci cewa su tabbaci haƙiƙa ƴan Najeriya za su rika zaginso to amma su jajirce kan aikin da aka ɗora masu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa kwamishinan INEC mai kula da shiyyar Arewa maso Yamma, sanan ya nada wanda zai maye kuejrar REC na jihar Ogun.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci a gaggauta sakin yaran da aka tsare tare da gurfanar da su a gaban kotu kan zarginsu da hannu a zanga-zanga.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da sababbin ministoci bakwai da ya naɗa, hakan na zuwa ne bayan majalisar dattawa ta gama tantance su.
Ministocin da Bola Tinubu ya nada sun isa fadar shugaban kasa domin rantsar da su. Za a rantsar da ministocin ne bayan majalisar dattawa ta tantance su.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya shirya rantsar da sababbin ministocin da ya nada a gwamnatinsa. Shugaba Tinubu zai rantsar da su a ranar Litinin.
Fadar shugaban kasa ta yi karin haske kan mutanen da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada shugabannin hukumomin tsaro da yankunan da suka fito.
Ana da labari Gwamnati ta tuhumi yaran da aka kama a zanga-zanga da zargin cin amanar ƙasa. Jama’a sun yi Allah Wadai da Gwamnatin Tinubu saboda maka su a kotu.
Minista ya umarci ‘yan sanda su sallama takardun sharia da yara masu zanga-zanga. Ministan shari’a, Lateef Fagbemi SAN zai karbi shari'ar yara masu zanga-zanga.
Fadar shugaban kasa
Samu kari