Fadar shugaban kasa
Fadar shugaban kasa ta fito ta yi magana kan rahotannin da ke yawo dangane da batun cire takunkumin hana 'yan Najeriya biza da kasar UAE ta yi a baya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya diro Najeriya bayan shafe kwanaki a ƙasar Qatar, Shettima da manyan kusoshin gwamnati ne suka tarbe shi a Abuja.
Za a ji Bola Tinubu ya gabatar da jawabin shiga sabuwar shekarar 2024. Shugaban kasa ya tabo batutuwa da yawa a jawabinsa, ya yi alkawarin kawo sauki
An tsare Ba Amurke da Bature da suka zo tattauna kan takunkumin da aka kakabawa Binance duk a kokarin ganin kimar Naira ta farfado a kasuwar canji.
Yayin da ake cikin wani hali, Rundunar tsaron Najeriya ta yi gargadi kan ‘yan kasar da ke yawan tsine mata kan halin kunci da mutanen ke fama da shi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yabawa Tunji Ojo bisa sauyin da ya kawo tun bayan hawa kujerar ministan harkokin cikin gida, ya ce ya share hawayen jama'a.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yana hanyar zuwa garin Owo yanzu haka domin ta'aziyyar mutuwar tsohon gwamnaɓ jihar Ondo, Rotimi Akeredolu.
Ana ta yawo da labarai cewa an ankarar da sojoji a kan shirin kifar da gwamnatin tarayya. Ministan labarai ya ja kunnen masu yada irin labaran nan na bogi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya rantsar da kwamishinan hukumar kidaya ta ƙasa (NPC), ya zarce taron majalisar zartarwa FEC a fadar gwamnati da ke Abuja.
Fadar shugaban kasa
Samu kari