Hukumar Sojin Najeriya
Gwamnatin jihar Oyo karkashin Gwamna Seyi Makinde ta tabbatar da cewa an gano ƙarin gawarwakin mutane 2 a wurin da wani abu ya fashe a Ibadan ranar Talata.
Rundunar yan sandan jihar Kwara ta bayyana cewa jami'an tsaron haɗin guiwa sun yi nasarar kama mutum 3 da ake zargi da hannu a sace basarake da wasu uku.
Ministan Tsaron Najeriya, Badaru Abubakar ya gargadi 'yan Najeriya kan biyan kudaden fansa ga 'yan bindiga inda ya ce hakan kara lamarin zai yi a kasar.
Miyagun yan bindiga sun halaka jami'a mace ɗaya, sun jikkata wani yayin da suka kai hari ofishin rundunar yan banga a jihar Ebonyi da ke Kudu maso Gabas.
Rahotanni daga iyalan shugaban ƙaramar hukumar Ukum ta jihar Benuwai wanda ke hannun masu garkuwa, sun nuna cewa maharan sun nemi kuɗin fansa N50m.
Rundunar sojin Najeriya ta fito fili ta yi magana kan jami'in sojan da ya bindige kansa har lahira a jihar Ogun. Rundunar ta ce harbin na kuskure ne.
Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ibrahim Pantami ya ce ya fi kowa bakin ciki kan matsalar tsaro musamman bayan kawo sabon tsari don dakile matsalar.
Yan bindiga sun kai sabon hari wani kauye a karamar hukumar Kaura Namoda, sun yi garkuwa da mutane 50 ciki harda mata 36, sun kuma halaka wasu mutum uku.
A ranar 15 ga Junairu a shekarar 1966, sojoji suka hambarar da gwamnatin farar hula. An kawo sunayen mutane fiye da 20 da aka rasa a juyin mulkin sojoji a 1966.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari