Hukumar Sojin Najeriya
Wasu tsagerun 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da wani babban Fasto da ɗiyarsa a Kalaba, babban birnin jihar Kuros Riba.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Musa Ibrahim Faskari ya shawarci mutane da su dauki makamai don kare kansu daga hare-haren 'yan bindiga a Najeriya.
Jami'an tsaron haɗin guiwa da taimakon 'yan banga da mutanen gari sun halaka 'yan bindiga akalla 21 a ƙaramar hukumar Danko Wasagu da ke jihar Kebbi.
Hambararren shugaban kasar Nijar, Mohamed Bazoum ya maka sojin kasar a kotu don neman hakkinsa da aka tauye masa a matsayinsa na dan kasa da iyalansa.
Kungiyar Kiristoci Matasa a Najeriya sun yabi Shugaba Tinubu kan nade-naden mukamai, ta ce sun ji kunya a farko da kin tikitin Musulmi da Musulmi.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kona ɗalibi mai neman shiga jami'a har lahira yayin da suka kai hari fadar wani basarake a jihar Osun jiya Lahadi.
Yan bindiga sun sake ajalin mutane biyu kana suka yi garkuwa da wasu ƙarin mutane 3 a wani sabon hari da suka kai yankin karamar hukumar Kajuru a Kaduna
Manoma sun shiga tsahin hankali a wasu ƙauyuka akalla 15 da ke jihar Taraba biyo bayan ayyukan 'yan bindiga wanda ya tilasta musu hakura da amfanin gonakinsu.
Shugaban kasar Faransa ya ce a yanzu haka sojin Jamhuriyar Nijar sun yi garkuwa da jakadan kasar, tare da hana kai masa abinci a ofishin jakadancin kasar.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari