Labaran tattalin arzikin Najeriya
A wani yanayi mai ban mamaki, an dawo da asusun toshon shugaban kasar Amurka Donald Trump na Twitter. A baya an dakatar dashi saboda rikici da ake dashi ne.
Wasu attajirai da dama a kasar nan sun tattara kudaden tallafi tare da mikawa jama'ar Jigawa da ambaliyar ruwa ta shafa a kwanakin nan. An hada Naira N1bn.
Babban bankin Najeriya ya yi magana kan matsayar kan yadda ake shirin kawo sauyin kudi da kuma sauya fasalin kudin kasar. An ce babu batun cire Ajami a kudi.
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya ya yi wa gwamnatin Buhari izgili kan adadin mutanen da a halin yanzu suke rayuwa cikin talauci.
Wani dalibi ya yanki jiki ya fadi matacce, lamarin da ya jefa jama'a cikin tashin hankali. An tabbatar da mutuwa dalibin dan aji daya a jami'ar Legas a Kudu.
An daure wani fasto bisa zargin ya ci kudin wata mata da ta amince masa su yi kasuwa tare a raba riba. Bayan karbar kudi, fasto ya cika wandonsa da iska kawai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayarsa game da yajin aikin da ake yi a kasar nan. Ya ce ya kamata kungiyoyi su daina tafiya yaji aiki kwata-kwata.
Hukumar hana cin hanci da rashawa a Najeriya ta ce, adadin gwamnonin da take zargic suna boye da kudaden tsaba Najeriya ya karu, suna ci gaba da bincike akai.
Rahoton da muke samo ya bayyana mana cewa, wasu jiga-jigan APC da mambobi sun mamaye ko ina yayin da suke jiran isowar Bola Ahmad Tinubu wani taro a jihar Imo.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari