Labaran tattalin arzikin Najeriya
Dan takarar gwamnan jam'iyyar APC a wata jihar Kudu ya bayyana yadda ya shirya amfani da baiwar da Allah ya yiwa Yahoo Boys wajen ciyar da jiharsa gaba a 2023.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana amincewarta da koyar da dalibai da harshen uwa a fadin kasar nan. Wannan na zuwa daga bakin ministan ilimi Adamu Adamu a Abuja.
Rahoton da muke samu daga jihar Kano ya bayyana cewa, gwamnati ta janye dokar da ta sanya na haramtawa 'yan a daidaita sahu bin wasu tituna saboda dalilai.
Wani matashi dan Najeriya ya zo da sabon salo, ya bayyana yadda ake amfani da toros wajen samar da iskar gas da kuma wutar lantarki. 'Yan Najeriya na shan fama.
Daliban Najeriya sun fito domin nuna damuwa da yadda matashi mai jini a jika ya zagi uwar gidan shugaban kasa shafin Twitter. Ana ta cece-kuce kan maganar.
Jam'iyyar APC ta kirkiri manhaja, ta kaddamar da ita don tarawa Tinubu da Shettima tallafin kudi daga 'yan Najeriya gabanin zaben 2023 mai zuwa nan kusa kadan.
Gwamna Bagudu na jihar Kebbi ya amince da yunkurin cire wani kaso daga albashin ma'aikata domin ba hukumar kula da lafiya da jihar kirkira a wannan lokacin.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa, jam'iyyar PDP ce ta jefa 'yan Najeriya miliyan 133 cikin bakin talauci yayin da ta mulki kasar nan na tsawon shekaru 16 cif.
A shekarar nan dan Najeriya kuma haifafen jihar Kano ya samu zunzurutun ribar kudaden da suka kai shi babban matsayi a duniya. Zai tsallaka zuwa mataki Dangote.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari