Labaran tattalin arzikin Najeriya
Kasar Guinea Bissau ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta bashi lambar yabo mafi girma a kasar. An kuma sanyawa wani titi sunansa saboda was dalilai.
Hukumar EFCC ta yi nasarar yin gwanjon kayayyakin data kwace a hannun 'yan rashawa a Najeriya. A yanzu haka an gudanar da gwanjon ne a jihar Legas a kudanci.
Babban bankin Najeriya ya fitar da sababbin dokoki na hada-hadar kuɗaɗe a bankuna. CBN ya taƙaita yawan kuɗade da ƴan ƙasar za su iya cirewa daga asusunsu.
Wani matashi dan Najeriya ya damfari wata baturiya 'yar kasar Burtaniya ta hanyar Bitcoin, tuni hukumar EFCC ta yi ram dashi, za agurfanar dashi a gaban kotu.
Yayin da ake tsaka da rikici tsakanin gwamnatin Najeriya da ASUU kan batun kudin albashi, sai ga kishiyar kungiyar, CONUA ta fara batun maka gwamnati a kotu.
Wata dalibar jami'a ta bata bat yayin da aka ce ta ajiye wasika ta yi tafiyarta. Ya zuwa yanzu dai ba a san inda take ba, hukumomin tsaro na ci gaba da bincike.
Wani bidiyo ,mai tada hankali ya nuna lokacin da wasu mata ke wawar shinkafa a gidan biki, inda aka ga suna wawar shinkafar tun tana kan tukunya ba a sauke ba.
Tsohon shugaban kasan Najeriya ya bayyana cewa, sam a yanzu man fetur ba zai iya rike kasar nan ba, dole akwai bukatar kawo mafita ga tattalin arzikin kasa nan.
Wani kwararren likita ya ba 'yan Najeriya game da amfani man da ke kodar da fatar dan Adam musamman a jikin yara kanana, ya ce hakan zai haifar da matsala.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari