Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Kebbi. 'Yan bindigan sun hallaka mutane da dama tare da yin awon gaba da wasu zuwa daji.
Wasu ƴan bindiga sun kai farmaki kauyen Marmara da ke ƙaramar hukumar Malumfashi a jihar Katsina, sun halaka dakarun CWC guda hudu da manoma masu yawa.
Bayan zargin batanci da ake yi masa, wata kotu a Ede da ke jihar Osun, ta bayar da umarnin tsare wani babban basarake da aka dakatar, Jimoh Abdulkabir.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa 'yan sandan jihohi a Najeriya domin yaki da matsalar tsaro. Rundunar 'yan sandan Najeriya ta soki matakin.
Babban sufetan ƴan sanda na ƙasa, Kayode Egbetokun, ya isa jihar Benuwai, ya tura dakaru na musamman domin daƙile hare-haren da makiyaya ke kai wa.
Wssu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'adddanci a fadar wani basarake da ke jihar Kaduna. 'Ƴan bindigan sun yi awon gaba da matarsa da dansa.
Hukumar ƴan sanda reshen jihar Gombe ta tabbatar da rasuwar mutane biyar sakamakon raɗaɗin wutar lantarki da aka kawo mai karfi da safiyar yau Asabar.
Yayin da Hisbah ke kokarin gyara tarbiyya a Katsina, matasa sun kai hari ofishin Hisbah a Tandama, karamar hukumar Danja ta jihar, bayan sabani da jami’anta.
Rahotanni sun nuna cewa kimanin mutum 300 ciki har da sojoji sun rasa rayukansu a wani mummunan haru da ƴan bindiga suka kai kauyuka 2 a jihar Benuwai.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari